Gameda mu
Wannan Shafi na “Iyalina” shafi ne da mahimman cibiyoyin nan guda biyu masu albarka wato “A1 Families, da Nana Asama’u Women Center” suka bude don isar da sakonninsu zuwa ga jama’a musamman masu karanta Hausa.“A1 Families, da Nana Asama’u Women Center” Cibiyoyi ne masu zaman kansu, da aka kafa musamman don taimakawa jama’a da share musu hawaye a fagen rayuwar mata da iyali da rinin na tataccen musulunci, da tsaftatacciyar wayewa ta zamani. Babban abin da ta farkon (A1 families) ta sa gaba shi ne abubuwan da suka shafi tarbiyya da rayuwar iyali, ita kuma ta biyun (NAWC) abubuwan da suka shafi mata a addininsu da rayuwarsu da zamantakewarsu.
Domin samun karin bayani a kan mu ka na iya duba wannan shafin ko ka tuntube mu a adreshinmu da ke kasa.
Adreshinmu: A1 Families da Nana Asama’u Women Center, No:3 Balarabe Isma’il Close, off Gandun Albasa Road, Kano. Phone: 064-891213, 08089255450 P.O.Box: 14788, Email: A1f.nawc@gmail.com
Feb 29, 2008 @ 20:34:57
NAGANI NA KUMA GAMSU DA WANNAN FILI NAKU
May 06, 2008 @ 18:53:28
Assalamu alaikum wa rahmatul-lah,a gaskiya muna matukar jin dadin wannan mujalla da kuke yi da fatan Allah ya saka muku da alkhairin sa.
May 17, 2008 @ 18:53:24
Allah yayi sakaiya da alhairi, sahirinku ya nuna in alummar Hausawa ta tashi tsaye za ta ci gaba kamar kowa>
May 17, 2008 @ 18:54:56
shirinku ya nuna zamu iya ci gaba.
Jun 22, 2010 @ 20:31:59
Allah ya saka da alkairi
Sep 03, 2011 @ 09:18:28
Allha ya saka muku da alkaire amen.
Mar 24, 2012 @ 16:22:00
Allah ya karfafa muku cigaban wannan hidima da kukeyi ya kuma sa albarka a cikinta, amin. Kuma shawarat itace me zai hana ku sami wadansu hanyoyi da zaku nuna wannan kokarin na ku a fili, wato ta hanyar yin taruka a kauyuka da kuma shirin wasan kwaikwayo a gidajen radio da talabijin. ko da yake bansan hanyoyin samun kudin kuba don komi sai da kudi. Allah ya sakawa kowanenku da alheri,amin.
Apr 03, 2012 @ 00:35:53
gaskiya nayiparin ciki wannan gudun mowar dakuke bayarwa ba abinda zamuce cedai muce allah yasakamuku da aljanna pirdausi amin
Apr 16, 2012 @ 09:48:44
Allah Ya saka maku da alkhairi Allah kuma Ya kara maku basira da fasahar fadakar da ‘yam’uwa musulmi akan addininsu da kuma mu’amalolinsu damin samun ribar zaman duniya da gobe kiyama.