NASIHA

  • “Iyaye su shayar da ‘ya’yansu  shekaru biyu cif-cif ga wadanda suka nufi
    cika lokacin shayarwa” (Bakara : 233).
  • Annabi (SAW)
    ya ce: “Ku umarci ‘ya’yanku da su yi sallah suna ‘yan shekara bakwai, in suka
    kai goma ba su yi ba, ku doke su a kanta, kuma ku raba musu makwanci” (Abu
    Dawud).
  • Annabi (SAW)
    ya ce: “In mutum yana so ya zama tantagaryar makaryaci, to duk abin da ya ji ya
    karas (Muslim).
  • Bincike ya nuna cewa iya yawan  haddace-haddacen da mutum yake yi,  iya kara fadin da kwakwalwarsa take yi da
    kara rike abubuwa.

One response to this post.

  1. Posted by HABIBU SHEHU ABDULLAHI on June 7, 2011 at 11:35 am

    Nasiha ta garemu duka shine mu tsaya, tsayuwar daka mu kyautata zamantakewarmu a bisa tsari irin na musulunci kamar yadda muka ga iyayenmu sun kokarin dabbakawa a cikin rayuwarsu ta yau da kullum. Kuma wannan ne tasa ake kallonsu da kima da nagarta, ba kamar yadda muke gudanar da rayuwarmu a yanzu ba. Son yaya, dukiya, mata da zuciya ta samu a cikin wannan kaka ni kayi. Allah kayi mana gudunmawa a bisa gyaran wannan al’umma. Amin.

    Reply

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Connecting to %s

Follow

Get every new post delivered to your Inbox.