IBADA DA HUKUNCHI

  • Iyaye su shayar da ‘ya’yansu  shekaru biyu cif-cif ga wadanda suka nufi cika lokacin shayarwa” (Bakara : 233).
  •  Annabi (SAW) ya ce: “Ku umarci ‘ya’yanku da su yi sallah suna ‘yan shekara bakwai, in suka kai goma ba su yi ba, ku doke su a kanta, kuma ku raba musu makwanci” (Abu Dawud).
  •   Annabi (SAW) ya ce: “In mutum yana so ya zama tantagaryar makaryaci, to duk abin da ya ji ya karas (Muslim).

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Connecting to %s

Follow

Get every new post delivered to your Inbox.