-
KISHI gishirin soyayya idan ya yi yawa ya baci; a dinga cizawa ana busawa.
-
KISHI kumallon mata idan ya taso miki ‘yar uwa ci gauta, ko lemon tsami, ko goro, ma’ana a nan ita ce ki dinga HAKURI; in mutum ya yi hakuri sai ya dafa dutse ya sha romonsa, hakika Allah yana tare da masu hakuri.
Gambo Shehu